Tuesday, 7 August 2018

Kalli dandazon jama'ar da suka tarbi Sanata Godswill Akpabio a jiharshi bayan da ya koma APC

Sanata Godswill Akpabio kenan a wadannan hotunan inda suka nuna yanda ya samu kyakkyawar tarba a jiharshi ta Akwa-Ibom bayan komawa jam'iyyar APC daga PDP.
No comments:

Post a Comment