Sunday, 19 August 2018

Kalli gidan da Fatema Makamashi ke gidanawa

Jarumar fina-finan Hausa, Teema Makamashi ta saka hotunan wannan gidan da take ginawa inda ta bayyana cewa saura kiris kuma tana godiya ga Allah.Muna tayata murna da fatan Allah yasa a gama gini lafiya.

No comments:

Post a Comment