Sunday, 26 August 2018

Kalli hoton Safiya Musa da mijinta da 'ya'yansu

Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Safiya Musa kenan a wannan hoton tare da mijinta da 'ya'yansu hudu, hoton ya dauki hankulan mutane a shafukan sada zumunta akai ta saka musu Albarka. Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment