Friday, 24 August 2018

Kalli hotunan hawan Nasara na sarkin Kano

A jiya Alhamisne, me martaba Sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II yayi hawan Nasarawa inda ya jewa gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje gaisuwar Sallah a fadar gwamnati, sarkin ya samu rakiyar mukarrabanshi da fadawa da sukayi shiga me kayatarwa.Jama'ar gari da dama sun fito kallo dan kashe kwarkwatar idanunsu.

Daya daga cikin wadanda suka dauki wadannan kayatattun hotuna shine shahararren me daukar hotonnan, Sani Maikatanga, muna fatan Allah ya maimaitamana.No comments:

Post a Comment