Sunday, 5 August 2018

Kalli hotunan tattakin da akayi akan yaki da shaye-shaye

Tauraron me wasan barkanwanci ta hanyar kwaikwayar shugaban kasa da ake kira da sunan MC Tagwaye ya shirya wani tattaki a babban birnin tarayya, Abuja wanda akayi akan yaki da shaye-shayen miyaggun kwayoyi.Taurarin fina-finan Hausa dana kudancin kasarnan sun halarci wannan tattaki, Ali Nuhu, Hafsat Idris, Usman Uzee, Marymam Booth Ali artwork, Faze,Naziru Ahmad Hausawa, dadai sauransu na daga cikin wadanda suka halarci wannan tattakiNo comments:

Post a Comment