Sunday, 26 August 2018

Kalli irin tarbar da Kwankwaso ya samu a Enugu

Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya sami babbar tarba a Jihar Enugu a kokarin sa na ganin jam'iyyar PDP ta ba shi tikitin tsayawa takarar shugaban kasa.rariya.

No comments:

Post a Comment