Wednesday, 8 August 2018

Kalli irin tarbar da 'yan majalisa sukawa Saraki

Bayan ficewar jami'an 'yansandan farin kaya daga kofar shiga majalisar tarayya jiya, 'yan majalisar suka samu shiga ciki, kakakin majalisar, Bukola Saraki ya samu tarba me kyau daga jama'arshi.No comments:

Post a Comment