Saturday, 4 August 2018

Kalli jama'ar jihar Sakkwato da suka fito dan nuna goyon baya ga shugaba Buhari

Jama'ar jihar Sakkwato da dama ne suka fito dan tarbar Sanata Aliyu Magatakarda Wammako da wasu 'yan majalisar wakilai na jihar dan nuna goyon bayansu gare su da kuma shugaban kasa, Muhammadu Buhari.


Kwanannan ne dai gwamnan jihar, Aminu Waziri Tambuwal ya koma PDP daga jam'iyya me mulki ta APC.No comments:

Post a Comment