Saturday, 4 August 2018

Kalli kayatattun hotunan jaruman fina-finan Hausa a gurin taron yaki da shaye-shaye

Taurarin fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki da Hasat Idris da Usman Uzee kenan tare da tagwayen masu wasan barkwanci, MC Tagwaye da dan uwanshi a gurin taron magance harkar shaye-shaye.No comments:

Post a Comment