Saturday, 4 August 2018

Kalli kayatattun hotunan Shu'uma, Fati K.K da Jamila Nagudu

Taurarin fina-finan Hausa, Fati Shu'uma da Fati K.K da Jamila Nagudu kenan a wadannan kayatattun hotunan nasu da suka dauka lokacin daukar shirin wani fim, sun sha kyau, tubarkallah, muna musu fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment