Friday, 17 August 2018

Kalli kwalliyar Juma'a ta Fati Washa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wadannan kayatattun hotunan nata da ta sha hijabi har kasa, tayi kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.No comments:

Post a Comment