Friday, 10 August 2018

Kalli kwalliyar Juma'a ta Rahama Sadau

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wannan kayataccen hoton nata da ta sha kwalliya, ta yiwa masoyanta barka da Juma'a,muna mata fatan alheri.

No comments:

Post a Comment