Thursday, 23 August 2018

Kalli kwalliyar Sallah ta Maryam Yahaya

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan kayatattun hotunan nata data sha kyau, tubarkallah, ta yiwa masoyanta gaisuwar barka da Sallah, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment