Tuesday, 21 August 2018

Kalli kwalliyar Sallah ta Sadik Sani Sadik da danshi

Tauraron fina-finan Hausa, Sadik Sani Sadik kenan a wannan hoto nashi tare da danshi da suka sha kwalliyar Sallah, sunyi kyau, tubarkallah, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment