Thursday, 23 August 2018

Kalli kwalliyar Sallah ta Sadik Sani Sadik da iyalanshi

Tauraron fina-finan Hausa, Sadik Sani Sadik kenan a wannan hoton tare da iyalanshi inda suka sha kwalliyar Sallah, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment