Tuesday, 21 August 2018

Kalli kwalliyar Sallah ta Sani Musa Danja da Yakubu Muhammad

Taurarin fina-finan Hausa da turanci Sani Musa Danja, Zaki da abokinshi, Yakubu Muhammad kenan da sukayi ankon kayan sallah, sun taya masoyansu murnar sallah, Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment