Thursday, 16 August 2018

Kalli kwallon da za'a buga gasar Champions League 2018-19 da ita

Wannan hotunan kwallon da za'a yi amfani da itane a gasar cin kofin zakarun turai na shekarar 2018-19, kwallon da kamfanin hada kaya na Adidas ya hada ta ta dauki hankulan mutane inda aka ta bayyana ra'ayoyi mabanbanta akan tsarinta.
No comments:

Post a Comment