Saturday, 4 August 2018

Kalli sabbin abokan da gwamna El-Rufai na jihar Kaduna yayi

Jiya, Juma'ane, wasu kananan yara, Safiyya da Amatullah burin su ya cika na son ganin gwamnan jihar Kaduna inda suka samu shiga gidan gwamnatin jihar suka kuma ga gwamna Malam Nasiru Ahmad El-Rufai.


Gwamnan ya bayyana cewa yayi sabbin abokai.No comments:

Post a Comment