Wednesday, 8 August 2018

Kalli wani dan kasar China daya musulunta har ya samu matar aure

Allah buwayi gagara misali, me shirya wanda yaso a lokacin da yaso, wani jar fatane dan kasar China Rahotanni suka tabbatar cewa ya amshi addinin Musulunci a Jihar Filato inda ya zabi sunan Samir kuma har ya samu matar aure.


Lamarin ya farune a karamar hukumar Wase dake jihar, kamar yanda jaridar Rariya ta ruwaito.

Muna fatan Allah ya karamai Imani da soyayyar addini ya kuma karo mana irinshi.No comments:

Post a Comment