Wednesday, 8 August 2018

Kalli wani hoton barkwanci akan korar da Osinbajo yawa Shugaban DSS, Lawal Daura

Korar shugaban hukumar 'yan sandan farinnkaya, DSS, Lawal Daura da mukaddashin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo yayi ta dauki hankulan mutane sosai a kasarnan, jama'a na ta bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai, wannan wani zanen barkwancine da jaridar Daily Trust ta yi akan wannan batu.

No comments:

Post a Comment