Saturday, 18 August 2018

Kalli wani kayataccen hoton Maryam Booth

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth kenan a wannan hoton nata da ya kayatar, tasha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment