Monday, 6 August 2018

Kalli wani kayataccen hoton Rahama Sadau da 'yan uwanta


Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wannan hoton ita da 'yan uwanta, sun sha kyau, tubarkallah, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment