Monday, 20 August 2018

Kalli wani tsohon hoton Adams Oshiomhole

Rayuwa babu hali me dorewa, wannan hoton tsohon gwamnan jihar Edo kuma shugaban jam'iyyar APC a yanzune, Adams Oshiomhole lokacin yana aiki a masaka dake garin Funtua.


Hoton yayi ta yawo a shafukan sada zumunta mutane nata bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai.

No comments:

Post a Comment