Saturday, 11 August 2018

Kalli wani tsohon hoton Ali Nuhu da Shu'aibu Lawal Kumurci

Taurarin fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki da Shu'aibu Lawal, Kumurci kenan a wannan tsohon hoton nasu da aka dauka shekaru da dama da suka gabata, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment