Saturday, 4 August 2018

Kalli wasu kayatattun hotunan Hadiza Gabon

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wadannan kayatattun hotunan nata da suka kayatar, tasha kyau, tubarkallah, muna mata fatan alheri.No comments:

Post a Comment