Friday, 3 August 2018

Kalli wasu kayatattun hotunan Nafisa Abdullahi daga kasar Faransa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi dake yawn shakawata tsakanin kasashen turawa na Italiya da Faransa kenan a wadannan kayatattun hotunan nata dauka a kasar Faransar.


Ta sha kyau, tubarkallah.

No comments:

Post a Comment