Monday, 20 August 2018

Kalli wasu tsaffin hotuna dan majalisa, Abdulmumini Jibril da matarshi

Soyayya ruwan zuma, Dan majalisar wakilai me wakiltar mazabar Kiru da Bebeji, Abdulmumini Jibril kenan a wadannan kayatattun hotunan nashi da matarshi inda suke nishadi.Muna musu fatan Allah ya kara dankon soyayya.

Hausaroom.

No comments:

Post a Comment