Saturday, 18 August 2018

Kalli wasu zafafan hotunan Zainab Indomie da abokin aikinta da suka jawo cece-kuce

A kwanakin bayane tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, wadda tayi tashe a daa amma ta lafa, Zainab Indomie ta fito tace ta dawo, zata ci gaba da harkar fim gadan-gadan, ta bayyana cewa, ta samu matsala a shekarun baya amma yanzu ta warware. Wadannan hotunan nata da abokin aikinta sun jawo cece-kuce.Tun bayan dawowar tatane, sai ta fara saka kyawawan hotuna da masu daukar hankali a shafinta na sada zumunta.

Wadannan na daga cikin wadanda ta saka a yau, saidai wasu daga cikin mabiyanta na ganin cewa hotunan basu dace ba.
Wasu sunce, sun matsewa juna.

Gadai abinda mutane suka rika fada akan wadannan hotunan:

No comments:

Post a Comment