Monday, 20 August 2018

Kalli yanda aka canjawa Ka'aba riga

Wadannan hotunan yanda ake canja wa Ka'aba rigane, me suna Kiswa a yau Litinin, Ranar Arfa, kimanin alhazai miliyan biyune suka gudanar da aikin hajjin a wannan shekarar kaman yanda rahotanni suka bayyana.Muna fatan Allah ya amsa Ibada ya kuma maida kowa gida lafiya.


No comments:

Post a Comment