Wednesday, 8 August 2018

Kalli yanda akawa Rabiu Rikadawa kwalliyar mata

Tauraron fina-finan Hausa, Rabiu Rikadawa kenan  a wadannan hotunan inda aka mai kwalliya irin ta mata a cikin wani shirin fim da ya fito, da yawan mutane basu ganeshi ba a kallo na farko.

No comments:

Post a Comment