Saturday, 4 August 2018

Kalli yanda jama'ar jihar sakkwakato suka nuna soyayya ga shugaba Buhari da sanata Aliyu Wamako


Tsohon Gwamnan Sokoto, Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya samu tarbo na musamman yau daga magoya bayan jam'iyyar APC dake jahar Sokoto.

Wannan ya biyo bayan ikirarin da Sanatan yayi cewa a jira zuwan sa domin tantance waye keda Sakkwato tsakanin sa da Gwamna Aminu Tambuwal.Buhari sallau.

No comments:

Post a Comment