Wednesday, 22 August 2018

Kalli yanda jama'ar jihar Sakkwato ke gasa nama Sallarsu

A yayin da ake bukukuwan babbar Sallah masu hali na yin Layya da dabobin da suka halatta, kusan za'a iya cewa kowane gari da irin al'adarsu ta yanda suke sarrafa naman Sallarsu, wadannan hotunan na nuna yanda jama'ar jihar Sakkwato ke gasa naman layyarsu ne.Jaridar Rariya ta wallafa wadannan hotunan da suka zama abin mamaki da ban sha'awa ga mutane .

No comments:

Post a Comment