Sunday, 19 August 2018

Kalli yanda jama'ar Kaduna sukawa Gwamna El-Rufai tarba me kyau a rangadin godiya da yayi

Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai kenan a zagayen da yake yi kananan hukumomi don mika sakon godiya ga ‘ya’yan Jam’iyyar APC game da nasarar da jami’yyar ta samu a zaben kananan hukumomin da aka yi. Yanzu haka gwamnan ya rufe wannan ran-gadin na yau da Karamar Hukumar Kubau da Lere, inda dubban magoya bayan Jam’iyyar suka fito don nuna goyon bayansu ga Gwamnatin Jihar Kaduna da Gwamna El-Rufai.


No comments:

Post a Comment