Wednesday, 1 August 2018

Kalli yanda wani dan kwankwasiyya ya kona jar hula a gaban gwamna Ganduje

Wadannan hotunan yanda wani dan Kwankwasiyyane ya kona jar hula a gaban gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje a matsayin shedar cewa ya juyawa Kwankwaso baya.


Me taimakawa gwamnan ta fannin kafafen sadarwar zamani, Abubakar Aminu Ibrahim ne ya wallafa wadannan hotuna da sako kamar haka:
"Wani Dan Kwankwasiyya Kenan yake Kona Shegiyar Hula a Gaban Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR a garin Kaduna.....Inda Yace Su Baba Buhari Zasubi"No comments:

Post a Comment