Sunday, 12 August 2018

Kalli yanda wani dan PDP ke kukan takaici bayan da dan takararshi ya fadi zabe a Bauchi

Wannan hoton wani dan PDP ne yake kukan takaici yayin da dan takararshi ya fadi zabe a zaben cike gurbin da aka gudanar a jihar Bauchi, wanine ya wallafa a dandalinshi na shafin Twitter.


Hoton ya dauki hankulan mutane sosai inda akai ta bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai.

No comments:

Post a Comment