Saturday, 18 August 2018

Kalli yanda wani matashi ke wasa da wuta dan murnar dawowar shugaba Buhari

Wannan kayataccen hoton wani matashine ke wasa da wuta dan nuna farin ciki da dawowar shugaban kasa, Muhammadu Buhari daga hutun kwanaki 10 da yayi a birnin Landan na kasar Ingila a yau, Asabar.

No comments:

Post a Comment