Wednesday, 8 August 2018

Kalli yanda wata gada a Kano ke komawa rafi idan aka yi ruwan sama

Wannan hotunane dake nuna yanda wata gada da gwamnatin jihar Kano ta gina ke tara ruwa duk lokacin da aka samu ruwan sama da yawa, kamar yanda ake gani a hotunan gadar tana komawa kamar rafi.Abin ya baiwa jama'a mamaki inda aka taru ana shan kallo.

Wani rahoto da bai tabbataba yace wannan lamari har yaci rayuwar mutum daya.

No comments:

Post a Comment