Wednesday, 8 August 2018

Kamal Alkali na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Me shirya fina-finan Hausa, Kamal Alkali na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment