Friday, 3 August 2018

Karin fastocin tsayawar takarar gwamnan Kano na jarumar fina-finan Hausa

A jiyane mukaji labarin cewa a karin farko, an samu jarumar fina-finan Hausa da ta fito takarar gwamnan jihar Kano karkashin wata jam'iyya me suna, RP.



Jarumar me suna, Maryam Isah Abubakar wadda kuma 'yar uwace gurin tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah na ci gaba da saka hotuna masu dauke da bayanin tsayawa takarar tata.

No comments:

Post a Comment