Friday, 31 August 2018

Ko da na fadi zabe bazan canja jam'iyya ba>>Atiku Abubakar

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Wazirin Adamawa kuma dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar,  ya bayyana cewa koda fa jam'iyyar bata tsaidashi dan takararta ba bazai canja sheka ba.


Atikun ya bayyanawa manema labarai hakane bayan ganawa da manyan jam'iyyun a jihar Naija.

Atiku yace indai anyi adalci a wajan fidda dan takarar jam'iyyar to zai amince dashi kuma ya bayar da gudummuwar data dace dan ci gaban jam'iyyar.

No comments:

Post a Comment