Friday, 3 August 2018

Ku biyani bashina ko in fara kiran sunayenku>>Samira Ahmad

A kwanakin bayane tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta fito da wani sabon salo na kwarmata sunayen wadanda take bi bashi a dandalinta na sada zumunta, duk da yake cewa Hadizar bata kai ga kiran sunayen na wadanda take bi bashinba amma abin ya dauki hankulan mutane, a wannan karin wata jarumarce, Samira Ahmad itama tace zata fara kiran sunayen wadanda take bin bashin.Samira ta bayyana cewa, ' Zan fara kiran suna fah 'yan bashi, karkuga ina dariya.'

No comments:

Post a Comment