Tuesday, 7 August 2018

Ku taimakamin ku kaiwa Tambuwal maganar soyayyata>Inji wannan baiwar Allah

Soyayya gamon jini, wannan baiwar Allahn ta fito ta bayyanawa Duniya irin yanda ta mato a soyayyar gwamnan jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal, tayi rokon cewa a taimaketa ai ta watsa wannan labari har ya kai gareshi.Hausaroom.

No comments:

Post a Comment