Friday, 24 August 2018

Kwankwaso ya taimakamin na zama Gwamna>>Gwamna Ganduje

Yakin acar baki na ci gaba da wakana tsakanin tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa kwankwaso da gwamna me ci, Dr. Abdullahi Umar Ganduje akan rashin jituwar dake tsakaninsu, a wannan karin Gwamna Gandujene yace babu bashi tsakaninshi da ganduje domin duk sun taimaki juna.


Gwamnan da yake jawabi lokacin da ya kaiwa jigo a jam''iyyar APC, Bashir Topa gaisuwar Sallah Ya yi Fata-Fata Da Tsohon Gwamnan Jihar Kano Dr Rabi'u Musa Kwankwaso, Ta Hanyar Fede Biri Har Wutsiya. 

Gwamna Umar Abdullahi Na Jihar Kano Ya Bayyana Cewa Tsakaninsa Da Tsohon Gwamnan Dr Rabi'u Musa Kwankwaso, Babu Bashi Kowa Ya Taimaki Kowa. 

Gwamna Umar Abdullahi Ganduje, Daga Karshe Ya yi Cilli Da Jar Hular Kwankwasiyya.

No comments:

Post a Comment