Monday, 20 August 2018

Mahaifiyata tafi min kofin Duniya>>Pogba

Tauraron dan kwallon kasar Faransa, Paul Pogba yayi murnar zagayowar ranar haihuwar mahaifiyarshi inda yace itace babbar nasarar da ya samu a rayuwa, tafi mai duk wata nasara da ya samu a harkwallo hadda kofin Duniya.


Muna fatan Allah ya yiwa rayuwa Albarka.

No comments:

Post a Comment