Sunday, 12 August 2018

MAHIMMANCIN KWANAKI GOMA NA FARKON WATAN ZUL-HIJJAH

Annabi Muhammad  Sallallahu Alaihi Wasalam  yace:-  babu wasu kwanaki da ibada acikin su yafi soyuwa a wurin allah kamar kwanaki goma na farkon watan zul'hajj.


Ya 'yan uwa ina yi mana nasiha da mu dage a wannan kwanaki da ayyukan alkairi kamar:- 
-Sallah akan lokaci
-Azumin tadawu'i
-Nafilfili
-kiyamul'lail
-Istigfari
-hailala
-hamdala
-kabbara
-umurni da kyakykyawan aiki
-hani da mummunan aiki. 

Ina addu'a ta musamman mahajjata da suka tafi aikin Hajji Allah yasa suyi Hajji Karbabbiya,ya dawo dasu gida Lafiya. 

Daga Shafin Malam Ibrahim Shekarau 
  (Sardaunan Kano)

No comments:

Post a Comment