Thursday, 30 August 2018

Maryam A. Baba a gurin kaddamar da tsayawar takarar shugaban kasa ta Kwankwaso

Tauraruwar mawakiyar Hausa, Maryam A. Baba kenan a gurin taron kaddamar da tsayawa takarar shugaban kasa ta tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da akayi a babbar birnin tarayya Abuja, jiya Laraba.No comments:

Post a Comment