Sunday, 5 August 2018

Matar gwamnan jihar Kebbi Dr. Zainab Atiku Bagudu ta baiwa Mansurah Isah kujerar Makka

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, matar Sani Musa Danja, Mansurah Isah Kenan a wannan hoton nata da take cikin jirgi yayin da suke kan hanyar zuwa kasa me tsarki dan sauke farali.Mansurah Isah ta godewa matar gwamnan jihar Kebbi, Dr Zainab Atiku Bagudu wadda tace itace ta bata wannan dama( ta zuwa sauke farali).

Muna fatan Allah ya kaisu lafiya yasa kuma ayi Ibada karbabbiya ya kuma dawo dasu gida lafiya.

No comments:

Post a Comment