Tuesday, 21 August 2018

Matasa 'yan bautar kasa sun jewa shugaba Buhari gaisuwar barka da Sallah

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a lokcin da matasa 'yan bautar kasa dake yin bautar kasarsu a Daura suka kaimai ziyarar Barka da Sallah a yau, shugaban ya dauki hotuna da matasan.

No comments:

Post a Comment