Thursday, 23 August 2018

MC Tagwaye ya jewa shugaba Buhari gaisuwar Sallah

Tauraron me wasan barkwanci ta hanyar kwaikwayar shugaban kasa, Muhammadu Buhari wanda ake kira da MC Tagwaye kenan a wannan hoton yayin da ya jewa shugaba Buhari gaisuwar Sallah a gidanshi dake Daura.MC Tagwayen yaje Gaida shugabanne tare da dan uwansa, UC Ingawa. Hotunan sun kayatar.

No comments:

Post a Comment