Monday, 20 August 2018

Muyi amfani da wannan rana wajan yiwa Najeriya addu'ar zaman lafiya da hadin kai>>Bukola Saraki

A sakon da ya fitar na yau, Litinin, Ranar Arfat, kakakin majalisar dattijai, Bukola Saraki yayi kira ga 'yan Najeriya da suyi amfani da wannan rana wajan yiwa Najeriya addu'ar samun zaman lafiya da hadinkai.


Saraki ya fitar da wannan sanarwane ta dandalinshi ma sada zumunta.

No comments:

Post a Comment